POETRY

NIGERIA

NigeriaMy great country Nigeria My beloved mother Nigeria I the mortal son of thee Pledge to make thee proud To bring sanity back to your soil To draw my sword And slay the villain Whose mission is to bring you down My great nation Nigeria My beloved mum Nigeria I the fruit of thee womb …

NIGERIA Read More »

KUNYATA

KunyataJikina na bari Daga sanyin marmaro mai kamar zazzabi Da kamar zai digo daga goshina Kashin bayana kamar ya daskare Zuciyata kuma baibaye da bakin ciki Kafafuwana da aka ci da yaki Sun tsaya cak Su kai fatan kuma Kasa ta hadiye su Duniya da dubanta mai dafi Ta kyalkyale da dariya A sa’ar da …

KUNYATA Read More »

Open chat
1
Hi, how can I help you?